Aminu Waziri Tambuwal
Wammako, Sanata mai wakiltar jihar Sokoto ta Arewa, ya fadi hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi ga magoya bayansa a gidansa da ke Sokoto, tare da bayyana hukuncin kotun da ya tabbatar da samun nasarar Tambuwal akwai kuskure
Gwamnatin jahar Sakkwato ta sanar da biyan kimanin naira miliyan 300 don biya ma daliban jahar kudin jarabawar kammala sakandari na WAEC da NECO na shekarar 2018/2019 wanda hukumomin jarabawar ke binta bashi.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, a ranar Asabar da ta gabata, jirage kimanin 17 dauke da manyan baki sun sauka a filin jirgin saman kasa-da-kasa na Sultan Abubakar III da ke jihar Sakkwato.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce tana tattaunawa da 'yan bindiga da sauran wadanda suke kai hare-hare da iyakar jihar ta. Direkta Janar na Yadda Labarai da Hulda da Jama'a na Gwamna Aminu Waziri Tambuwal, Abubakar Shekara ne ya bayyan
Mun samu labari cewa kotun zabe ta yi waje da shari’ar ‘Dan takarar PDP a Sokoto. ‘Dan takarar PDP na Mazabar Wurno ya fitar da kararsa daga Kotu wanda ya sa a ka kotu ta biya sa kudi.
Harin da aka kai ranar Asabar din da ta gabata wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum 25 a wasu kauyuka na karamar hukumar Rabah dake jihar Sokoto ya bar baya da kura.
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri tambuwal ya nada Ubandoman Sokoto, Hon. Saidu Umar a matsayin babban Sakataren gwamnatin jihar. Umar ya kasance tsohon kawmishinan kudi na jihar.
Hakan na kunshe ne cikin wani jawabi da Achida ya raba ga manema labarai a garin Sokoto ranar Asabar, a matsayin martani ga zargin da jam'iyyar PDP tayi a kan cewar yunkurin APC na yin amfani da karfin gwamnatin tarayya domin murd
APC ta dawo tace ba ta yarda da zaben Sokoto ba bayan ‘Dan takara ya taya Tambuwal murna. Mai magana da yawun jam’iyyar yace an yi magudi. APC tace PDP ta buga magudi wajen samun nasara a zaben.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari