Yan ta'adda
Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari da motocin yaki, suna kona gine-gine da motoci inda suka hallaka kwamandan sojoji tare da jikkata wasu a jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheke wani hatsabibin kwamandan 'yan ta'adda. Sojojin sun kuma cafke barayin man fetur tare da ceto wasu mutane.
Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana damuwa kan tabarbarewar tsaro, inda ya bayyana yadda suke samun kudade domin ayyukansu.
Babban hafsan tsaron Najeriya (CDS) Janar Christopher Musa, ya yi magana kan shirin da shugaban 'yan ta'adda Bello Turji yake yi bayan sojoji sun kashe mutanensa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa jama'a su yi taka tsan-tsan da wuraren da ake taruwa, saboda an samu rahoton wasu bata gari za su kai hari.
Wasu majiyoyi sun sake tabbatar wa cewa shugaban yan bindiga, Bello Turji ya sake sauya mafaka inda aka gano shi a dajin Kalage da ke Kagara ta Gabas a Zamfara.
Dan ta'adda, Bello Turji ya yi shiru a yan kwanakin nan yayin da sojoji ke kara cin masa inda ake zargin ya sake wasu mayaka domin tsira daga mamayar yan bindiga.
Rahoto ya nuna cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane takwas a harin da suka kai jihar Benue tare da raunata wasu da dama.Yankin Tombo ya jima yana fama da rashin tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana kungiyar Lakurawa a matsayin ta ta'addanci tare da haramta ta da sauran kungiyoyin da ke da alaka da ita a Arewacin Najeriya.
Yan ta'adda
Samu kari