Yan ta'adda
Aikin ceto da dakarun sojoji karkashin jagorancin Manjo Janar Godwin Mutkut suka yi a jihar Sokoto ya yi sanadiyar ceto mutum 31 da aka yi garkuwa da su.
Hukumar makarantar Jami'ar Usman Dan Fodio ta karyata jita-jitar cewa 'yan bindiga sun kai hari cikin makarantar tare da hallaka wani mutum daya.
Wasu 'yan bindiga sun sace matar dagaci a kauyen Ruwandorawa da ke jihar Zamfara bayan sun bindige wani dan sanda da kuma sace wasu mutane 15 a kauyen.
Wasu mutane da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne sun kashe yan sanda biyu tare da raunata wasu a ayarin motoccin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna inda suka halaka wani baban fasto na cocin Evangelical Church Winning All (ECWA) da sace matarsa.
Mayakan ISWAP da Boko Haram akalla 60 ne su ka hallaka yayin wani artabu tsakaninsu a tsibirin Tumbum Ali da ke karamar hukumar Marte a cikin jihar Borno.
An rasa rayuka da dama da kuma dukiyoyi bayan haddasa fada da 'yan bindiga suka yi a tsakanin kauyuka da dama a karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto.
Hukumar Tsaron Farin Kaya, DSS ta gurfanar da Husseni Isma'il da ake zargi da kai harin bam kan babban masallacin Kano a shekarar 2014, mutane 81 sun mutu.
Dakarun sojoji na atisayen Operation Hadin Kai sun cafke wanu mutum mai ba yan ta'addan ISWAP bayanan sirri a ƙaramar hukumar Monguno da ke jihar Borno.
Yan ta'adda
Samu kari