Yan ta'adda
Wasu miyagun yan bindiga dauke da makamai sun kai wani sabon hari a jihar Benue. Yan bindigan a yayin farmakin na su sun salwantar da rayuka tare da tafka barna.
Kungiyoyin 'yan ta'adda na ISWAP da na Boko Haram sun yi wani kazamin fada a tsakaninsu, wanda ya yi silar mutuwar mutane da dama a Tafkin Chadi.
Dakarun sojoji sun samu nasarar ragargazar yan ta'adda a jihar Kebbi. Dakarun sojojin sun kuma ceto mutanen da yan ta'addan suka yi garkuwa da su.
Ministan sadarwa ya ballo ruwa tun da ya tona asirin masu hannu wajen hakar ma’adanai ta bayan fage, ya ce akwai manya da kanana da ke da hannu wajen rusa kasa.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Ƙaduna. Miyagun yan bindigan a yayin farmakin sun yi awon gaba da wasu mutum hudu yan gida daya.
Minstan ma'adinai, Dele Alake ya fadi ainihin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci inda ya ce wasu manyan Najeriya na cin moriyar hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba.
Kungiyar yan Najeriya mazauna kasashen Amurka da Burtaniya, UNTF ta fito fili ta bayyana wadanda ke da hannu a matsalar rashin tsaron da addabi Abuja.
Kungiyar tsaro ta So-Safe a jihar Ogun ta kama wani barawo mai suna Biola Adebesin, wanda ta yi zargin ya kware wajen yin sata a coci-coci a yankin Ado-Odo/Ota.
Labari da dumi-dumi ya zo a game da 'yanuwan Nabeeha Al-Kadriyah da ke hannun 'yan bindiga. Dangin wadannan 'yan mata da aka dauke sun tabbatar da fitowarsu.
Yan ta'adda
Samu kari