Yan ta'adda
An rasa rayuka da dama da kuma dukiyoyi bayan haddasa fada da 'yan bindiga suka yi a tsakanin kauyuka da dama a karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto.
Hukumar Tsaron Farin Kaya, DSS ta gurfanar da Husseni Isma'il da ake zargi da kai harin bam kan babban masallacin Kano a shekarar 2014, mutane 81 sun mutu.
Dakarun sojoji na atisayen Operation Hadin Kai sun cafke wanu mutum mai ba yan ta'addan ISWAP bayanan sirri a ƙaramar hukumar Monguno da ke jihar Borno.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi sanadiyyar salwantar da ran wata matar aure a jihar Sokoto bayan sun buɗe wa motar su wuta. Matar da jaririyarta da direba sun rasu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun salwantar da ran wani babban faston cocin Evengelical Church Winning All (ECWA) a jihar Kogi bayan sun karɓi kuɗin fansa.
Yan bindiga sun ajiye wa manoman Kontagora wasika a gonakinsu, inda suka bukaci kowanne manomi ya biya wa gonarsa harajin naira miliyan 30, ko kuma su konasu.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta samu nasarar daƙile wani harin da ƴan ta'adda suka kai a ƙaramar hukumar Jibia ta jihar. Sun ceto mutum uku da aka sace.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun salwantar da ran mutum biyu tare da sace wani babban faston cocin ECWA a wani mummunan hari da suka kai a jihar Kwara.
Yaanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka shugaban jam'iyyar YPP a jihar Anambra. An bayyana yadda hakan ta faru a jihar ta Kudu.
Yan ta'adda
Samu kari