Olusegun Obasanjo
A jiya Jama’a sun fadi abin alherin da su ka sani game da shugaba Ummaru ‘Yaradua. Bayin Allah sun fito su na yabon tsohon shugaban a shafukansu na Tuwita.
Mun tattaro maku jerin wasu wuraren da-dama da Marigayi Ummaru ‘Yaradua ya banbanta da duk sauran Shugabannin da su ka yi mulkin Najeriya daga 1960 zuwa yau.
Yau ne Gwamnatin Najeriya ta yafewa manyan ‘Yan siyasa da Sojin da su ka yi laifi a shekarun baya. Buhari ya yafewa na hannun-daman Awolowo bayan shekaru 58.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya fasa kwan APC. Atiku ya ce Gwamnatin Buhari ta laftowa Najeriya makukun bashi abinda Obasanjo bai yi ba.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya bayar da gidanshi dake Presidential Hilltop, Abeokuta, cikin jihar Ogun domin a mayar da shi cibiyar...
A jiya-jiyan nan ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya aikawa Sanusi II takarda ta jaje, amma Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gum.
A cikin kwanakin nan ne mu ka ji cewa Manjo Hamza Al-Mustapha ya fito ya fadi gaskiyar magana game da dukiyar da aka ce Abacha ya sace.
Bayan shekaru 5 da barin gwamnati, Ministar PDP ta samu kujera a waje. Ngozi Okonjo-Iweala ta rike Ministan kudi sau biyu a Najeriya kuma rikakkiyar Masaniya ce.
Atiku ya taya tsohon Shugaba Obasanjo murnar cika shekaru 83 a Duniya. Atiku Abubakar ya jinjinawa tsohon Mai gidansa yace Najeriya ba ta da irinsa.
Olusegun Obasanjo
Samu kari