Olusegun Obasanjo
Mun fahimci cewa babu ruwan ‘Yanuwan Obasanjo da shari’ar da za ayi da shi a kotu. Mutanensa sun kai Obasanjo da Kaninsa da Matarsa kara a kotu kwanan nan.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa da yan Najeriya sun zabi Atiku Abubakar a matsayin shugaban kasa a zaben 2019 da ya fi shugaban kasa Muhammadu Buhari kokari duba da halin da kasar take ciki a
Da yake jawabi yayin bude kamfanin ranar Asabar, Obasanjo ya bayyana cewa ya bude kamfanin ne bisa hadin gwuiwa da wata 'yar Najeriya, Abisade Adenubi, wacce ke zaune a kasar Ingila. "Tunanina ne tun farko a samar da masana'antar
A ranar Laraba ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shiga ganawar sirri da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, a Abeukuta. Taron wanda aka yi shi a gidan Olusegun Obasanjo dake dakin karatu na fadar shugaban kasa, ya dau sa'o
Masu garkuwa da mutane sun je Makaranta sun yi gaba da Malamai a bakin aiki jiya. ‘Yan bindigan sun shiga Makaranta rana tsaka sun sace Malamai biyu.
Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya. Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nura dake Abuja a yayin shagalin bikin da Nuhu Ribadu, Mah
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana sadaukar da dukkanin nasarorin daya samu a rayuwarsa a lokacin da ya yi shugabanci a karkashin tsarin mulkin Soja da na mulkin dimukradiyya ga Allah Ubangiji.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana ‘bulalan Malam’ a matsayin babban kalubalen daya fuskanta wajen neman ilimin addinin Musulunci a yayin da yake zuwa makarantar Islamiyya.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, ce ta karbi tsohon shugaban kasar yayin da ya isa fadar gwamnatin jihar Kaduna (Sir Kashim Ibrahim House). Ko a cikin makon jiya sai da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya
Olusegun Obasanjo
Samu kari