Olusegun Obasanjo
Shakka babu tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo na da karfin mulki a siyasar kasar, kuma ya kan yiwa duk wani da ke adawa dashi ritaya daga harkar siyasa.
Waiwaye adon tafiya, a shekarar 2015, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya taba jinjinawa marigayi Buruji Kashamu a kan ayyukan alkhairinsa kafin su bata.
Sakamakon gwajin cutar coronavirus da aka yi wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya fito, kuma ya nuna bai harbu da cutar numfashin ba.
A makon nan ne Buhari ya karrama manyan Najeriya da sunayen filin jirgi, sai dai babu mata sosai, kuma babu sunan Obasanjo, an yi watsi tsohon Shugaban kasar.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya magantu a kan irin akidar da ya rika yayin da ya ke juya akalar jagorancin kasar a matsayinsa na shugaban kasa.
Tsohuwar ministar, wacce yanzu ke aiki da wata hukumar lafiya ta duniya, ta bayyana yadda ta rike tare da jan akalar al'amuran da suka shafi gina tattalin arzik
Tsohon Ministan Najeriya ya mutu ya na da shekara 81.Orho Obada tsohon Soja ne wanda ya yi Minista a Gwamnatin Janar Obasanjo. Ya rasu ne jiya a Garin Warri.
Hamza Al-Mustapha ya yi fashin baki game da dukiyar da ake cewa Abacha ya sace, ya ce saboda kar Talaka ya sha wahala ya sa Abacha ya rika boye kudi a ketare.
Atiku ya ce Oshiomhole ya yi adawa da aka cire tallafin man fetur a 2007. Atiku ya bayyana yadda Oshiomhole ya kawo masu matsala a lokacin ya na mulki a PDP.
Olusegun Obasanjo
Samu kari