Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar matasan CAN a jihar Taraba ta ba da umarnin gudanar da addu'o'i da azumi na tsawon kwanaki uku yayin amfanin gona suka fara lalalcewa a fadin jihar.
Kungiyar hadin kan addinai ta NIREC ta yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan biyan bukatun talakawa masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a fadin Najeriya.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN ta fadi matsayarta kan zanga-zanga bayan malaman Musulunci inda ta yi gargadi kan fita zanga-zanga a fadin kasar.
Malaman katolika sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bukaci kwaskwarima kan yarjejeniyar Samoa ko kuma ta janye amincewarta baki daya. Akwai munakisa a ciki.
Fasto Fufeyin na babbar coci a Legas ya baza haja, yana siyar da sabulu, turare, riga da masoron dake janyo arziki mai yawa da waraka da cututtuka kala-kala.
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Merit Gold Eberechi ta dira kan Kiristoci 'yan uwanta kan yadda suke murna da auren Davido duk da haihuwarsu a layi.
Rahotanni sun bayyana cewa hedikwatar cocin Christ Embassy da ke unguwar Oregun a Ikeja a jihar Legas ta kama wuta a ranar Lahadi 23 ga watan Yuni.
Kungiyar CAN ta yi martani bayan wani Fasto a jihar Oyo ya ci zarafin wani Musulmi da matansa biyu saboda yanka rago kusa da cocinsa a ranar sallah.
Babban malamin cocin RCCG a Najeriya, Fasto Adeboye ya bayyana cewa ƴan Najeriyana cikin ƙuncin rayuwa har wasu sun fara gajiya, ya nemi kowa ya koma ga Allah.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari