Adams Oshiomole
Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bai wa al’umman jihar Edo hakuri a Kan kawo masu Godwin Obaseki da ya yi a matsayin gwamna a 2016.
Wani ‘Dan jam’iyya da ya fusata ya na so Alkali ya rusa takarar Ize-Iyamu a APC. Charles Ude ya na so a hana Ize-Iyamu takara a karkashin jam’iyyar APC a 2020.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya sha alwashin tunkude Gwamna Godwin Obaseki daga kan kujerarsa a zaben 19 ga watan Satumba da za a yi a Edo.
Wasu jagororin APC sun yi watsi da kiran NEC da Buhari, sun kai jam’iyya kotu. Wasu sun yi uwar-shegu da kiran da Shugaban kasa ya yi na janye kara a kotu.
Ana ta faman cacar baki tsakanin PDP da APC a kan zaben Edo. PDP ta ce Ganduje kasurgumin barawo ne, bai da hurumin da zai yi maganar satar kudin gwamnati.
Mun kawo maku jerin wasu Jihohi da rikicin cikin-gidan jam’iyyar APC ya fi kamari. Ana fama da irin wannan sabani a jihar Kwara duk da APC ta karbi mulki a 2019
Rashin ganin Lara Oshiomhole, uwargidar tsohon shugaban jam'iyyar APC da aka dakatar ta fito domin marawa mijinta baya a lokacin rikicin ya dasa ayar tambaya.
Abdulazeez Musa YarAdua ya fede rigimar cikin gidan APC, ya ja kunnen Shugabannin Jam’iyya. ‘Dan siyasar kanin tsohon shugaban kasa Marigayi Ummaru Yar’adua ne
Sarkin Benin, Oba Ewuare II ya nesanta kansa daga bidiyon zagin shugaba Muhammadu Buhari, Adams Oshiomhole da Kaftin Hosa Okunbor da ke yawo a shafukan zumunta.
Adams Oshiomole
Samu kari