Adams Oshiomole
Sanata Dino Melaye ya wallafa wani bidiyonsa sabo inda yake kwasar nishadi tare da yi wa dakataccen shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole habaici da ba'a.
Majalisar NWC ta ce ba ta sabu ba domin taron NEC da su Buhari su ka yi ya sabawa doka. A ranar Alhamis din ne kuma aka ji labari cewa Abiola Ajimobi ya rasu.
Bayan kammala taron NEC a fadar shugaban kasa, sabon shugaban ya wuce kai tsaye zuwa hedikwatar jam'iyyar APC tare da sauran mambobin kwamitinsa 13. Jami'an tsa
Yanzu nan mu ka ji cewa majalisar NEC ta fatattaki daukacin Shugabannin Jam’iyyar APC na kasa. Buhari ya ruguza Majalisar Shugabannin APC ta Adams Oshiomhole.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo zai tafi wurin babban taron Jam’iyyar APC an jima. Hakan ya sa ya fasa zama da Gwamnoni sai zuwa nan gaba kuma.
Itse Sagay ya ba Buhari shawara ya kauracewa zaman yau na APC amma Gwamnoni su na goyon bayan taron NEC. Mai ba Shugaba kasa shawara ya kawo sabuwar magana.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu, ya bayyana cewa yana da babbar matsala sa tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole, bayan rikicinsu.
Kusoshin da aka kafa Jam’iyya da su za su halarci taron NEC da ya raba Jam’iyya domin kawo karshen rikicin APC amma Yaran Tinubu sun yi watsi da taron na yau.
Giadom ya kira taron masu ruwa da tsaki a harkokin gudanar da jam'iyyar APC (NEC) kuma har shugaba Buhari ya nuna niyyarsa ta halartar taron, wanda za a yi rana
Adams Oshiomole
Samu kari