Adams Oshiomole
Babban darakta na kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, Dr Salihu Lukman, ya yi zargin cewa akwai wata kulla-kulla na mayar da Adams Oshiomhole tsohuwar kujerarsa.
Za ku ji Jam’iyyar APC ta maidawa Wike martani bayan ya soki Adams Oshiomhole. Wike yace Oshiomhole bai da godiyar Allah, ya dauki zaben Edo a mutu ko ayi rai.
ADP ta na zargin ‘Dan takarar Jam’iyyar APC da amfani da takardun bogi a Edo a kotu. INEC sun karbi takardun da ke nuna alamun tambaya a satifiket din Audu.
A makon nan ne muka ji Jam’iyyar PDP ta jefawa tsohon Shugaban APC Adams Oshiomhhole babban kalubale. PDP ta bukaci Oshiomhole ya kawo takardun makarantarsa.
Adams Oshiomhole ya yi magana game da tsige shi daga Shugaban APC. Ya ce wasu manya da ya taka su ka yi sanadiyyar tsige shi daga Shugaban Jam’iyya na kasa.
A ranar Litinin, 27 ga watan Yulin 2020, Adams Oshiomhole tare da dan takararsa, Fato Ize-Iyamu, sun girgije tare da kwasar rawa tare da sarakunan gargajiya.
Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bai wa al’umman jihar Edo hakuri a Kan kawo masu Godwin Obaseki da ya yi a matsayin gwamna a 2016.
Wani ‘Dan jam’iyya da ya fusata ya na so Alkali ya rusa takarar Ize-Iyamu a APC. Charles Ude ya na so a hana Ize-Iyamu takara a karkashin jam’iyyar APC a 2020.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya sha alwashin tunkude Gwamna Godwin Obaseki daga kan kujerarsa a zaben 19 ga watan Satumba da za a yi a Edo.
Adams Oshiomole
Samu kari