Bidiyon yadda Oshiomhole da dan takararsa suka cashe a fadar sarki
A ranar Litinin, 27 ga watan Yulin 2020, Adams Oshiomhole tare da dan takararsa, Fato Ize-Iyamu, sun girgije tare da kwasar rawa a gaban sarakunan gargajiyan jihar Edo yayin kamfen.
A bidiyon, bayan kammala jawabin Oshiomhole inda ya gabatar wa da jama'ar da ke zazzaune dan takarar, ya fara rera waka tare da kwasar rawa yayin da Fasto Ize-Iyamu ya bi sahu
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng