Adams Oshiomole
Gwamnan Yobe Mai Mala Buni da sauran shugabannin rikon kwaryar Jam’iyyar APC za su ziyarci Bola Tinubu har gida domin ayi sulhu a cikin gidan jam’iyyar APC.
A jiya wata Kotu ta yi fatali da karar da aka shigar a kan Godwin Obaseki a Abuja. Kotu ta wanke Godwin Obaseki bayan ya zama ‘Dan takarar PDP a makon jiya.
Wani Jigon PDP ya fadi wadanda su ka yi kutun-kutun wajen sauke shugabannin. APC. A cewarsa Nasir “El-Rufai da wasu Mutum 3 su ka sa aka tsige Adams Oshiomhole.
A cikin sanarwar da ya fitar a ranar Asabar, a karon farko, ya yi magana a kan rushe kwamitin gudanarwa ta Oshiomhole na jam'iyyar ta All Progressives Congress.
Mun ji abin da ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga rakiyar Adams Oshiomhole a APC. Dole Buhari ya kwarewa Oshiomhole baya domin dinke barakar APC.
Da alamu a taron NEC, shugaba Buhari da wasu sun kunyata tsohon Shugaban APC, Victor Giadom. Shugaban Jam’iyya bai samu damar magana a zaman NEC din aka yi ba.
Sanata Dino Melaye ya wallafa wani bidiyonsa sabo inda yake kwasar nishadi tare da yi wa dakataccen shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole habaici da ba'a.
Majalisar NWC ta ce ba ta sabu ba domin taron NEC da su Buhari su ka yi ya sabawa doka. A ranar Alhamis din ne kuma aka ji labari cewa Abiola Ajimobi ya rasu.
Bayan kammala taron NEC a fadar shugaban kasa, sabon shugaban ya wuce kai tsaye zuwa hedikwatar jam'iyyar APC tare da sauran mambobin kwamitinsa 13. Jami'an tsa
Adams Oshiomole
Samu kari