Adams Oshiomole
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya zargi wanda ya gada, Adams Oshiomhole, da saka jihar ciki matsanancin bashi sakamakon yadda ya dinga ciwo bashi a jihar.
Matar mataimakin gwamnan jihar Edo, Mrs. Maryann Shaibu ta koka akan barazanar kisa da tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Comrade Adams Oshiomhole yake yi..
PDP ta tura Rabiu Kwankwaso aiki na musamman a zaben Edo a cikin makon nan. Dazu mun ji cewa EFCC ta yi ram da mutane 5 da ake zargi da laifin damfara a Ibadan.
Uwargidar mataimakin gwamnan jihar Edo, Maryam shaibu Philips ta zargi Adams Oshiomhole da tura yan daba domin su yi mata barazana, sai dai shi ya karyata ta.
Za ku ji yadda wani Jigon APC ya shigar da kara kotu, ya na so Oshiomhole ya dawo kujerarsa. Kalu Agu ya na kalubalantar tsige Majalisar Oshiomhole da aka yi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sha alwashin kawo karshen siyasar tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole a zaben jihar mai zuwa a Satumba.
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP; abokin hamayyarsa Pastor Osagie Ize-Iyamu da tsohon shugaban APC, Adams Oshiomhole sun shiga ganawa, don yin
PDP ta jihar Edo ta yi wa Magoya bayanta shelar su fita su yi zabe. Jam’iyyar ta kai karar tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole wajen Shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da ikonsa wajen ja wa Adams Oshiomhole kunne domin ya daina tada rikici a jihar.
Adams Oshiomole
Samu kari