Adams Oshiomole
A makon da ya gabata ne APC ta rubuta takarda a madadin Kwamred Adams Oshiomhole ta na bukatar INEC ta sake shirya zaben Gwamna a Bayelsa.
Gwamna Nyesom Wike ya fito ya na cewa shugaban APC Oshiomhole ba mutum ba ne Mai daraja inda ya ce Adams Oshiomhole ne ya ke da ‘Dan-gashi a Jam’iyyar APC.
A Bayelsa, an zargi Oshiomhole da Ministan Buhari da jawowa Jam’iyya rashin nasara. P. Kpodoh ya ce su Oshiomhole ne su ka ja Jam’iyyar APC ta rasa Jihar Bayelsa.
Wata kungiyar lauyoyi mai suna Revolutionary Lawyers’ Forum, ta nemi jami'an tsaro da su kama shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole, sannan su tuhume shi a kan laifin cin amanar kasar.
Jam’iyyar APC mai mulki za ta dauki mataki game da cin kashin da ake yi wa ‘Ya ‘yanta. Adams Oshiomhole ya ce ya ji dadi yadda zuciyarsu ba ta yi rauni ba.
Rikicin jihar Edo ta dauki sabon salo yayinda gwamnatin jihar ta nemi a kama tare da hukunta Kwamrad Adams Oshiomhole, kan rashin bin umurninta.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya ce yana so a ci gaba da rikici a jam'iyyar in har hakan zai sa su zamo masu nasara. Oshiomhole ya yi wannan jawabin ne yayin karbar masaukin 'yan jam'iyyar ta APC reshen jihar K
Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki, ya sha alwashin gasa wa tsohon gwamnan jihar kuma Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Comrade Adams Oshiomhole aya a hannu idan har ya cigaba da hargitsa jahar.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Comrade Adams Oshiomhole a ranar Talata, 28 ga watan Janairu, ya ce kin cike gurbin Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai alamu ne da ya nuna karbuwar Doguwa.
Adams Oshiomole
Samu kari