Adams Oshiomole
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole ya bayyana cewa masu neman ya yi murabus hassada da bakin ciki suke yi masa, ganin cewa ya taka rawar ganin da ba a taba takawa ba a jam’iyyar.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya nuna karfin gwiwa a ranar Laraba, 1 ga watan Janairu, cewa zai samu tikitin takarar jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC), domin zarcewa a shugabancin jihar.
Wani kusa a Jam’iyyar APC ya fadawa Shugaban jam’iyya ya yi murabus bayan wasu Gwamnonin APC sun fara yunkurin tsige Adams Oshimhole bayan zaben 2019.
Gori har da cacar baki da gori sun barke a kan Shugaban APC da Gwamnoni a gaban Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda aka rika maidawa juna bakaken maganagunu a taro.
Adams Oshiomhole, shugaban jam’iyyar APC ta kasa, ya kwatanta Yahaya Bello, gwamnan jihar Kogi da ‘babban dodo’ fiye da David Lyon, zababben gwamnan jihar Bayelsa. A yayin tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati bayan ya gabat
Jam'iyyar APC da Oshiomhole sun yabawa Goodluck Jonathan. Jonathan shi ne Uban jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa, amma ya na ji ya na gani jam’iyyarsa ta sha kashi a zaben da aka yin a 16 ga Watan Nuwaban 2019.
Jam’iyyar PDP ta fadi yadda APC ta ke shirin tafka magudi a zaben Bayelsa da za ayi kwanan nan. Shugaban PDP na Bayelsa, Moses Cleopas shi ne ya yi wannan jawabi jiya.
A wani mataki mai daukan hankali, hotunan yakin neman zabe na takarar shugabancin kasar nan dauke da hoton shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole da gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai sun bayyana.
Sabanin akidar shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole na cewar babu wani dan jam'iyyar adawa da zai samu jagorancin kowane kwamiti a sabuwar majalisar Tarayya, kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya sauya ra'ayi.
Adams Oshiomole
Samu kari