Adams Oshiomole
Wani daga cikin Gwamnonin PDP ya na marawa tazarcen Gwamnan APC baya. Jam’iyyar hamayya ta fito ta na kukan a jawo hankalin gwamnan na ta.
‘Yan jam’iyya sun gaza sauke Adams Oshiomhole ta kotu. Mustapha Salihu wanda shi ne shugaban jam’iyyar APC na Arewa maso Kudu, da wasu sun gaza tsige Shugaban jam’iyyar.
Wani Jigon APC ya bayyana Yankin da za su fito da Shugaban kasa na gaba. J. Aw ya ce a je a dawo, Yarbawa za su karbi mulkin Najeriya.
Rikicin da ke faruwa a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya dauki sabon salo mai cike da damuwa a ranar Talata, 14 ga watan Janairu, lokacin da mambobin kwamitin masu ruwa da tsaki suka yiwa yiwa Shugaban jam’iyyar na kasa
Sabanin da ya ratsa PDP ya na iya sa Jam’iyyar adawa ta sake rasa kujerar Gwamna a 2020 inji Kungiyar PDP Youths for Justice wanda ta nemi a ja kunnen Dan Orhi.
Jam’iyya mai mulki a matakin gwamnatin tarayyar Najeriya, jam’iyyar APC ta Baba Buhari ta yi wancakali da yunkurin farfadowar jam’iyyar PDP gabanin zagayowar zaben shugaban kasa na shekarar 2023, inda tace PDP ta yi ma Najeriya as
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole ya bayyana cewa masu neman ya yi murabus hassada da bakin ciki suke yi masa, ganin cewa ya taka rawar ganin da ba a taba takawa ba a jam’iyyar.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya nuna karfin gwiwa a ranar Laraba, 1 ga watan Janairu, cewa zai samu tikitin takarar jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC), domin zarcewa a shugabancin jihar.
Wani kusa a Jam’iyyar APC ya fadawa Shugaban jam’iyya ya yi murabus bayan wasu Gwamnonin APC sun fara yunkurin tsige Adams Oshimhole bayan zaben 2019.
Adams Oshiomole
Samu kari