Adams Oshiomole
A hukuncin da kotun ta yanke ranar Alhamis, mai shari'a, Jastis Lewis Allagoa, ta umarci hukumar tsaro ta farin kaya da rundunar 'yan sanda a kan su mayar wa da Oshiomhole jami'an da ke tsaron lafiyarsa domin ya koma ofishinsa.
Mataimakin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa (arewa maso gabas), ya ce Shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole, na neman haddasa Karin matsaloli.
Tsige Adams Oshiomhole daga matsayin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da babbar kotun tarayya tayi ya jefa jam’iyyar a matsalar shugabanci.
Jam’iyyar APC ta nada sababbanin Shugabanni duk da boren ‘Yan jam’iyya. Victor Giadom ya tashi daga Sakatare, an nada Waziri Bulama.
Majalisar NEC za ta nada sabon Shugaban Jam’iyyar APC. Wata Jarida ta ce wasu gwamnonin jihohin APC sun fara neman wanda zai maye gurbin Adams Oshiomhole.
Mukaddashin sakataren jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Cif Victor Giadom ya kaddamar da cewar jam’iyyar za ta mutunta umurnin kotu da ta dakatar da Shugaban ta na kasa, Adams Oshiomhole.
Wata babbar kotun tarayya da ke Jabi a Abuja ta dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa. Mai shari’a Danlami Senchi a ranar Laraba ya ba Oshiomhole umarnin ya daina kiran kansa da shugaban jam’iyyar k
Salihu ya bayyana cewa Oshiomhole ya bayar da umarnin ne ba tare da tuntuba ko yin shawara da kowa ba, lamarin da ya kusa gwara kan shugabanni da mambobin jam'iyyar APC. A cewar Salihu, dan asalin jihar Adamawa, Oshiomhole yana
Wata babbar kotun birnin tarayya a Jabi, Abuja ta dakatar da Adams Oshiomhole daga matsayin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa.
Adams Oshiomole
Samu kari