Adams Oshiomole
Tsarin zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da za a gudanar a zaben gwamnan jihar Edo ya sanya fadar shugaba Muhammadu Buhari a cikin tsaka mai wuyar sha'ani.
Yaran Oshiomhole sun fara juyawa Ize-Iyeamu baya a Jam’iyyar APC. Jiga-jigan sun dawo daga rakiyar Osagie Ize-Iyamu ne bayan wata ganawa da Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa sun tallafa wa Adams Oshiomhole da dukiyarsu don ganin ya zama gwamnan jihar a lokacin da bai da ko sisi.
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar 22 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben fidda dan takararta na gwamna a babban zaben gwamnan jihar da za a
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Tun a makon jiya gwamnonin jam'iyyar APC su ka tsara yadda za su matsawa shugaba Buhari lamba domin ya goyi bayan a bar abokansu na jihar Edo da Ondo su sake yi
Kwamared Adams Oshiomhole ya jadadda cewa lallai zaben kato bayan kato za a gudanar yayin zaben fidda gwani na gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress a Edo
Gwamnonin APC sun tsinkayi ofishin Shugaban jam’iyyar APC na kasa don yin taron toshe baraka da Kwamared Adams Oshiomhole yayinda Obaseki ya ziyarci Buhari.
A yanzu haka hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ja labule da dukkanin shugabannin jam'iyyu na Najeriya saboda zaben gwamna jihar Edo da Ondo da ke tafe.
Adams Oshiomole
Samu kari