Ayo Fayose
Jirgin yakin neman zaben Sanata Rabiu Kwankwaso Kwankwaso ya leka Jihohin Ondo, Ekiti da kuma Jihar Oyo inda yake neman takarar PDP a 2019. Ranar Juma’a Kwankwaso da Fayose sun zauna game da zaben 2019 da za ayi.
Wani tsohon minista day a fadi zaben zama mamba a majalisar kasa ya cire fanfon tuka-tuka 10 da ya ginawa jama’ar sa shekaru 20 da suka wuce. Tsohon ministan, Patrick Okumu-Ringa, ya fadi zaben majalisa da aka kamala na kwana-kwan
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya rangadawa sabon zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wasikar taya shi murnar yin nasara a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, da ta gabata. Obasan
Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar na zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi jiya. A sakamakon na da INEC ta fitar, dan takarar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi, ya sami nasara a kan dan takara
Kun san cewa Kayode Fayemi ya lashe zaben Gwamnan Jihar Ekiti don haka ne mu ka kawo maku abubuwan da ya kamata ku sani game da sabon Gwamnan. Za ku ji yadda Yadda Fayemi ya dawo ya zama Gwamna bayan ya sha kashi a baya.
Yayin day a rage saura kwanaki hudu a yi zaben gwamna a Ekiti, hukumar ‘yan sanda a jihar ta kama wasu ‘yan jam’iyyar PDP da kuri’un da aka kamala dangwale su. Dukkan kuri’un an dangwalawa PDP ne. A wani rahoto da Mista Wole Olujo
Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya rasa wasu kusoshi a jihar sa bayan sun tsallaka zuwa jam'iyyar APC ana saura kwana hudu zaben gwamnan jihar. Daga cikin kusoshin da suka sulale daga PDP zuwa APC a yau akwai; Sanata Fatima R
Jawabin Goodluck Jonathan na kwanan nan ya bar baya da kura na Garin Ado-Ekiti wanda shi ne babban Birnin Jihar Ekiti a karshen makon nan. Jonathan ya yabawa Gwamnan Jihar mai shirin barin gado ne kan wasu ayyukan da yayi.
Za ku ji su wanene mutane 8 da ke takarar Gwamnan Jihar Ekiti a karkashin Jam’iyyar APC. Kusoshin APC da dama dai za su kece-raini wajen karbar kujerar Gwamna Fayose wanda ke shirin barin Gwamnati a shekarar bana.
Ayo Fayose
Samu kari