Ayo Fayose
Gwamnan Ekiti watau Kayode Fayemi ya nada Ayo Fayose cikin kwamitin yaki da cutar Coronavirus. Kafin yanzu Dr. Fayemi da Fayose sam ba su ga maciji da juna.
Gwamnan Ekiti ya kara wa’adin takunkumin kulle ya farlanta rufe fuska a Jama’a. saboda Coronavirus. Yanzu Mutanen Jihar Ekiti za su kara zaman kullen makonni.
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya yi kira ga gwmanatoci a kowanne mataki, kungiyoyin addinai, kamfanoni masu zaman kansu da kuma masu hannu da shuni
Mun ji cewa tsohon Jigon APC, Segun Oni, ya yi kaca-kaca da Jam’iyya bayan ya dawo PDP. Tsohon Shugaban Jam’iyyar na APC ya na ganin gara PDP da APC sau dubu.
Wani Ba’Amurke ya yada cutar Coronavirus kafin ya mutu a Jihar Ekiti da ke Kudancin Najeriya. Kwamishinar lafiya Mojisola Yaya-Kolade, ta shaida wannan jiya.
Yayin da wasu su ka fara lissafin 2023, mun ji cewa watakila APC ta ba Gwamnonin Kaduna da Ekiti watau Kayode Fayemi da Nasir El-Rufai takarar Shugaban kasa.
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya musanta jita jitan da ake yayatawa a kan wai zai fice daga jam’iyyar adawa ta PDP ya wankan tsarki zuwa jam’iyya mai mulki, jam’iyyar APC.
Jam’iyyar APC reshen jihar Ekiti ta shawarci tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose da ya goge tunanin komawa jam’iyyar APC daga ransa. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, sakataren yada labarai na jam’iyyar, Ade Ajayi
Gwamnoni na iya kai Gwamnatin Buhari Kotu a kan nmaganar Amotekun. Gwamnoni za su gana da Shugaba Buhari a fadar Shugaban kasa kan batun da farko.
Ayo Fayose
Samu kari