Ayo Fayose
Kimanin Mutane 100 na hannun daman tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a yankin karamar hukumar Ifelodun da kuma Irepodun, sun sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.
Za ku ji jerin Gwamnonin Jihohin Najeriya da aka taba tsigewa a Najeriya inda za ku ji yadda a cikin Watan Yulin 2014 ne majalisar Jihar Adamawa ta tsige Murtala H. Nyako daga kan kujerar sa bayan ya koma Jam’iyyar APC.
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya amsa gayyatar hukumar EFCC a ranar Talata sakamakon karewar kariyar da yake da shi a matsayinsa na gwamna bayan wa’adin mulkinsa ya kare, inda ya sha tambayoyi da binciken kwakwaf.
Bayan kammala taron na tsawon fiye da sa'o'i biyu, kakakin kungiyar, Yinka Odumakin, ya shaidawa manema labarai cewar sun tattauna batun dan takarar da zasu goyawa baya ne a zaben shekarar 2019. Ya bayyana cewar kungiyar, ko kadan
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar Omotoso na wadannan kalamai ne a matsayin martani ga barazanar da Fayose ya yi na ficewa daga jam'iyyar PDP. Fayose ya yi barazanar fita daga PDP ne bayan an sanar da tsoho
Duk da ganawar ta sirri ce, majiyar mu ta sanar da mu cewar ganawar na da nasaba da matsalar da gwamna Ambode ke fuskanta da Tinubu a kokarinsa na samun tikitin takara karkashin APC a karo na biyu. Majiyar mu a fadar shugaban kasa
Sanata Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyara PDP a zaben gwamnan jihar Osun ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kada (INEC) da ta dakatar da zaben raba gardama da take gudanarwa yanzu haka. Da yake Magana da wakilin jarida
A jawabin da sakatarenta na yada labarai, Kola Ologbondiyan, ya fitar a yau, Litinin, PDP ta ce an kamala zabe a dukkan mazabu da kananan hukumomin jihar Osun kuma an sanar da su, a saboda haka bata ga hujjar INEC na cewar za a je
PDP ta kafe kan cewar dan takararta, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe zaben bayan samun kuri’u mafi rinjaye a saboda haka ya zama wajibi hukumar INEC ta bayyana shi a matsayin wanda ya she zaben bisa dogaro da kwandin tsarin tsari
Ayo Fayose
Samu kari