Peter Obi
Musulman Anambra sun je yawon sallah a gidan Peter Obi inda aka fahimci Obi ya ba su kyautar lemu da buhunan shinkafa da kudi domin karfafa hadin-kai da kauna.
Jiga-jigan APC sun fallasa yadda ‘Dan takaran Gwamna, Ovie Omo-Agege ya hada-kai da Jam’iyyar LP. Tsohon mataimakin shugaban majalisar ya yi wa Peter Obi aiki
Dan takarar shugabancin kasa a karshin jam'iyyar SDP, Barista Adewole Adebayo, ya fuskanci zazzafan martani daga 'yan Najeriya masu amfani da kafafen sada.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan rushe gine-gine da yake yi a jihar, ya ce ya kamata a yi uzuri.
‘Dan majalisar Jam’iyyar LP a Kaduna ya fara cika alkawarin da ya yi wa mutanensa. Ekene Abubakar Adams ya yi rabon turansfomomi motoci, da babura da kuma kudi.
Yadda Bola Ahmed Tinubu ya fara mulki da kyau ya na cigaba da burge mutane da-dama, wannan shi ne ra'ayin Festus Keyamo da ya ce ‘yan adawarsa sun fara kaunarsa
Dan Majalisar dokoki, ya bai wa Peter Obi shawara kan ya yi wa Tinubu mubaya'a. Ɗan majalisar na jam'iyyar Labour Amobi Ogah, da ke wakiltar mazaɓun Isuikwuato.
An zargi Peter Obi da cin amanar Atiku Abubakar, waɗanda dukkanin su 'yan takarar shugabancin ƙasa ne a mabanbantan jam'iyyu. Wani fitaccen malamin addinin.
Tsohon shugaban kasa, Chif Olusegun Obasanjo ya kara bayyana cewa dan takarar jam'iyyar Labour, Peter Obi yafi dukkan sauran 'yan takarar cancanta a kasar.
Peter Obi
Samu kari