
Malam Ibrahim El Zakzaky







Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, ya faɗawa tawagar malaman addinin kirista da suka ziyarce shi cewa, har yanzun akwai ragowar alburusan bindiga a jikinsa da matarsa.

Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, Shugaban kungiyar musulunci ta IMN, yace matsawar za a bai wa ‘yan Najeriya zabi, da dama za su gwammaci mulki bisa shari’ar musulun

Shugaban mabiya aƙidar shi'a, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky, ya gana da mabiyansa, waɗanda suka tsira daga rikicin da ya faru da sojoji a watan Disamba, 2015.

Hukumar leken asiri ta Najeriya ta shaida wa lauyan Zakzaky da kuma IMN cewa, lallai ba ta rike da fasfo na Malamin da matarsa, kuma bata hanashi fita wata kasa

Abuja - A karon farko bayan kotu ta saki Zakzaky, ya gana da wakilan kungiyarsa na kowane ɓangare a Abuja, yace duk maso kokarin ganin bayan IMN zasu ji kunya.

Tun bayan hargitsin da aka samu tsakanin mabiya shi'a da sojoji a Zaria a shekarar 201t wanda yasa aka cafke Zakzaky, ba'a sake ganinsa ba jami'an tsaro ba.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari