Malam Ibrahim El Zakzaky
Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya tsere daga Bauchi ya bar jami’an tsaro 250 suna neman shi. Lauyan Dutsen Tanshi ya fadi abin da yake faruwa da malamin.
Tukur Sani Jangebe ya yi wa Bello Matawalle addu’ar samun nasara a zaben gwamna da za ayi a wasu garuruwan Zamfara wanda hakan ya fusata Gwamna mai-ci, Dauda Lawal.
Sheikh Mohammed bn Othman ya ce an fito da tsarin Agile domin a gurbata tarbiyar matan Arewa. Shugabar cibiyar CGE, Habibah Mohammed ta fayyace yadda Agile ke aiki.
Jagoran mabiya Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya samu digirin digir daga jami'ar Tehran ta ƙasar Iran. An karrama malamin ne a yayin taro yaye ɗalibai.
Kungiyar 'yan shi'a a Najeriya (IMN) ta gudanar da tattakin nuna goyon bayanta ga Falasɗinawa a babbak birnin tarayya Abuja da yammacin ranar Litinin.
Abdulrahman Sani Yakubu ya bada labarin ilminsa da aiki a kasar Saudi, ya na zaune aka yi masa tayin aiki a masallacin Ka'aba duk da ya na bakar fatan Najeriya.
Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya koka game da halin tattalin arzikin da al’umma ta ke ciki. Dr. Gumi ya ce wasu ne ke zuga Bola Tinubu wajen gallazawa jama’a.
Jagoran kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa kasashen Faransa da Amurka ne ke rura wutar rikici tsakanin Najeriya da Nijar.
Mun tattaro jerin abubuwa 10 da su ka jefa Nasir El-Rufai a matsala, su ka yi masa bukukun Minista. Daga ciki akwai kisan kare-dangi ga mazauna jihar Kaduna.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari