
INEC







Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa wa’adin da aka kayyade don gudanar da zaben fidda gwani na nan daram a kan Juma’a, 3 ga watan Yuni.

Mummunar gobara ta lamushe daya daga cikin ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta ta hukumar INEC da ke jihar Zamfara, mazauna yankin suka tabbatar da hakan.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta karyata ikirarin su Bola Ahmed Tinubu na cewa katin PVC su na daina aiki. Farfesa Mahmood Yakubu ya tabbatar da haka a Abuja.

Hukumar shirya zabukan kasa INEC a ranar Alhamis ta bayyana cewa za'ayi zaben 2023 duk da matsalar tsaron da kasar ke ciki. Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakub

Hukumar INEC dake da alhakim shiryawa da gudanar da zabuka a Najeriya ta ce ko kaɗan ba ta damu da yawan mutanen dake nuna sha'awar takarar shugaban ƙasa ba.

A jiya ne wasu yan bindiga suka farmaki wurin rijistar zaɓe a jihar Imo, suka kashe ma'aikacin INEC nan take, wani bidiyo da ya bayyana ya nuna yadda aka yi.
INEC
Samu kari