INEC
Tsohon kwamishinan INEC, Lai Olurode, ya yi hasashen gagarumar nasarar Tinubu a 2027, yana danganta hakan da tsaro, ababen more rayuwa da manufofinsa.
Sanata Rochas Okorocha ya maka INEC, Hope Uzodimma da APC ƙara, yana neman kotu ta amince da shi a matsayin ɗan takarar Sanatan Imo ta Yamma a 2027.
INEC ta yi hasashen adadin masu rajistar zaɓe a Najeriya zai haura miliyan 100 gabanin zaɓen 2027, yayin da hukumar ke shirin inganta wayar da kan masu zaɓe.
Hukumar INEC ta sanya 19 ga Satumba, 2026, domin gudanar da zaɓen cike gurbin Gombe/Kwami/Funakaye, bayan rasuwar ɗan majalisar yankin Yaya Bauchi Tongo.
Hukumar INEC ta ce za ta tura kusan ma’aikatan wucin gadi miliyan 1.4 zuwa rumfunan zaɓe sama da 176,000 a faɗin Najeriya domin babban zaɓen 2027.
Shugaban INEC, Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hukumar za ta kasance tsaka-tsaki a zaben 2027 ba tare da fifita kowace jam’iyya ba.
Shugaba Tinubu ya bukaci jam’iyyun siyasa su guji tashin hankali, kalaman kabilanci da addini, tare da mayar da hankali kan manufofi a zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta ce za a ga salo da dabaru wajen tabbatar da cewa an samu abin da ake nema a zaben 2027 mai zuwa.
INEC ta gano matsalar rashin tsaro, rikicin zabe, sayen kuri’u, kalaman kiyayya da yada labaran karya a matsayin manyan barazana ga zaben shekarar 2027.
INEC
Samu kari