
Gobara







Wata gobara da aka ce ta tashi a wurin ajiye jiragen ruwa a jihar Ribas ta kashe mutane biyar, tare da kone wasu jiragen ruwa 60 da aka ajiye a bakin ruwan da k

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Jigawa ta tabbatar cewa mutane bakwai sun mutu sakamakon gobara da ta barke a gidan mai na Al-Masfa da ke karamar hukumar

An yi asarar dukiya ta miliyoyin naira yayin da gobara ta sake tashi sananniyar kasuwar nan ta Karimo da ke babbar birnin tarayya Abuja a safiyar yau Alhamis.

Fashewar da ta faru da misalin karfe 10 na dare a jiya Labahdi 27 ga wata ta haifar da tashin hankali da hargitsi a tsakanin mazauna yankin, inji rahoton Punch.

Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 12:45 na rana, kamar yadda wasu masu aikin ceto a yankin suka bayyana, kamar yadda rahotanni daga majiyoyi masu tushe.

Wata matashiya mai shekaru 16 ta fada rijiya, jami'an kwana-kwana sun yi kokarin ciro ta daga rijiyar amma aka samu tuni ta riga da mutu a ciki. Sun bayyana
Gobara
Samu kari