
Ahmed Musa







Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa,ya gwangwaje masallacin Juma'a da ke Garoua a kasar Kamaru da tallafin $1,500 bayan idar da salla.

Abokan wasan Ahmed Musa sun nuna masa soyayya bayan kyaftin din na Super Eagles ya cika shekaru 29 a duniya, sun yi masa wanka da kek shi kuma yana ta murmushi.

Ahmed Musa wanda shine kyaftin din Super Eagles ya nuna karamcinsa ga wasu yan mata da suka hadu da shi cikin motarsa kirar G Wagon. Ya yi masu kyautar kudi.

Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya sa hannu kan wata sabuwar harkalla da wata kungiyar kwallon kafa ta Turkiyya bayan kwashe watanni hudu da Kano Pillars.

Ahmed Musa ya yarda da kulob din kasar Turkiya bayan ya bugawa kungiyar NPFL ta Kano Pillars wasa na tsawon watanni shida, inda ya ba da taimako a wasanni tara.

Ahmed Musa wanda shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles ya wallafa wani gajeren bidiyonsa a garejinsa dake jihar Kano inda yake godiya.
Ahmed Musa
Samu kari