Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Duka Sarakunan jihar Legas sun bayyana wanda suke goyon baya a takarar Shugaban kasa. Da aka yi wani taro, Sarakunan da ke Legas sun nuna suna goyon bayansa.
Adams Oshiomhole a ranar Lahadi, 29 ga watan Agusta, ya bayyana cewa umurnin kotu ya soke dakatarwar da aka yi masa a matsayin shugaban jam’iyyar APC mai mulki.
Kungiyar Matasan Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, dandalin sada zumunta na Arewa maso gabas ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Almakura
Alamu sun nuna PDP na iya tsaida ‘Dan takarar Shugaban kasa daga Arewa. Wanda zai zama sabon shugaban jam’iyyar PDP na kasa zai fito daga Kudancin Najeriya.
Tsohon shugaban jam'iyya mai mulki APC, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa Allah zai taimaki yan Najeriya a shekarar 2023 dake tafe, babu abin tsoro.
Kungiyoyin da ke neman a raba Najeriya sun soki sabuwar dokar PIA. Farfesa Banji Akintoye yace idan aka tafi a haka, Arewa za su fi cin moriyar PIA da aka kawo.
Rikici ya ki ci ya ki cinyewa a babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, inda shugaban PDP na kasa ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya hakura da mukaminsa a PDP.
Bishop Mike Okonkwo na The Redeemed Evangelical Mission (TREM) yayi magana akan dalilin da yasa baya son dan kudu maso gabas ya zama shugaban Najeriya na gaba.
Wata babbar kotun jihar Cross River a ranar Juma’a, 27 ga watan Agusta ta hana Prince Uche Secondus gabatar da kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na kasa.
Siyasa
Samu kari