Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta bayyana cewa har yanzun ba ta ɗauki mataki kak cewa wani yanki ne zai fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023 ba.
Segun Sowunmi ya bukaci Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya bar jam'iyyar APC zuwa PDP domin cimma manufarsa na son zama shugaban kasa koda ba a yanzu ba.
Dr Babangida Aliyu, ya bayyana cewa jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta sake yanke shawarar mika tikitin shugaban kasa ga arewa a zaben 2023 mai zuwa.
Femi Fani-Kayode ya yi ikirarin cewa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, zai kayar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar idan suka yi takara a 2023.
Akwai wasu Sanatoci da ba a jin duriyarsu a Majalisa. Daga cikinsu akwai tsofaffin gwamnoni irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da kuma Aliyu Magatakarda Wammako.
Malaman addinin kirista 100 daga Abuja da jihohin Najeriya za su yi wa Yahaya Bello addu’a, za su dage da addu’a saboda Bello ya samu mulkin Najeriya a 2023.
Shugaban Kungiyar CAN na kiristocin Najeriya yace ba za su goyi bayan tikitin Musulmi da Musulmi ba. CAN da Majalisar musulmai sun sha bam-bam game da takarar.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka matsawa Shugaba Muhammadu Buhari don ya tsaya takarar shugaban kasa.
Gwamnonin jam'iyyar APC za su gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu domin tsayar da rana don babban taron watan Fabrairu.
Siyasa
Samu kari