Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa, Dakta Okwesilieze Nwodo, ya gargaɗi Goodluck Jonathan kada ya kuskura ya faɗa tarko ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Wasu Magoya-bayan Tinubu na SWAGA 2023 sun huro a kan a tunbuke Mai Mala Buni sannan SWAGA tana so ayi watsi da zabukan da jam’iyyar APC ta shirya a Ekiti.
A Anambra, ana zargin wani ‘Dan Sanda da ya sha giya ya saki bindigarsa a wajen kamfe a Aguata. An yi dace babu wani wanda ya samu rauni a dalilin hadarin.
Tun ba yau ba, ana rade-radin Jam’iyyar APC tana zarwacin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Za a ji dalilin da ya sa APC take zawarcin Jonathan a 2023.
Bayan kammala zaɓen kananan hukumomin jihar Kaduna ranar Asabar, Sakamako ya fara hitowa daga wasu wurare, inda zuwa yanzun APC ta cinye 8, yayin da PDP ta ci 1
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta lashe kujerar kansila a gundumar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, kamar yadda baturen zaɓe ya sanar ranar Asabar.
Kaduna - Rahotanni sun bayyana cewa wasu mutane da ake zargin yan daban siyasa ne sun farfasa na'urorin zaɓe tare da sace wasu da dama yayin zaɓen da ya gudana.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana irin kuskuren da aka yi wajen kirkirar jam'iyyar APC a Najeriya. A cewar jam'iyyar ba ta tabuka komai
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara gabatowa, jam'iyyar PDP a jihar Adamawa ta samu karuwa, inda mambobin APC sama da 50,000 suka sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Siyasa
Samu kari