Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
‘Yan adawa a Majalisa sun bayyana dalilin tsige Nanono da Mamman. Ndudi Elumelu yace da a kori Ministoci, gara a shawo kan matsalar tsaro da tattalin arziki.
Duk da fitar sa daga APC, tsohon shugaban jam’iyya mai mulki a karamar hukumar Yola ta kudu a jihar Adamawa, Sulaiman Adamu, ya yi watsi da shiga jam’iyyar PDP.
Femi Adesina ya bayyana abin da ya sa Aliyu da Mahmud suka maye guraben Saleh da Nanano. Adesina ya ke cewa nan gaba za a maye guraben Kano da Taraba a FEC.
Gwamna Mai Mala Buni ya ce makirai ne kawai ke fassara umarnin baibai kamar yadda aka bayar da shi a kan shugaban riko na jam'iyyar a jihar Delta ba shi ba.
Babbar alkalin jihar, Jastis Talatu Umar ce ta rantsar da sabbin kwamishinonin 21, shugaban ma'aikata da sakataren gwamnati a yau Alhamis, 2 ga watan Satumba.
Uba Sani da Shugaban Majalisar Kaduna sun yi kira a hada-kai, a tunkari zabukan Kaduna. ‘Yan siyasar sun hada-kansu yayin da ake shiryawa zaben na Asabar.
Kungiyar PDP Action 2023, ta gargadi jam'iyyar PDP da ta guji maimaita kuskuren asarar tikitin takarar Shugaban kasa kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku.
Wata babbar kotun Asaba ta hana gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, daga gabatar da kansa a matsayin shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya nisanta kansa daga ayyukan kamfen da ke alakanta shi da zaben shugaban kasa na 2023.
Siyasa
Samu kari