Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Abuja - Jam'iyyar Alla Progressives Congress (APC) ta bayyana ranar Asabar 2 ga watan Oktoba, a matsayin ranar da zata gudanar da gangamin taronta na jihohi.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya kammala duk wasu shirye-shirye na ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP kowane lokaci.
Jam'iyyar APC a jihar Enugu ta kori wasu mambinta 41 daga jam'iyyar bisa saba wata dokar jam'iyya, wacce aka ce ta sabawa sashi na 21 (D), sashe na V na APC.
Hon. Ndudi Elumelu ya roki Ifeanyi Okowa ya nemi kujerar Shugaban kasan Najeriya. ‘Dan Majalisar yace Gwamnan Deltan zai iya yin waje da Gwamnatin APC a 2023.
Babbar magana: Aisha Buhari ta caccaki Dr Isa Pantami. Ta bayyana cewa, kawai ya cire tsoro ya yi aikin da ya dace wa 'yan kasa. Ta bayyana haka ne a shafinta.
'Yan majalisun jiha ƙarƙashin jam'iyyar adawa PDP a jihar Cross Rivers, sun shigar da karar kakakin majalisa a kotu kan zargin karkatar da wasu hakkokinsu.
Delta - Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa, PDP, ta lallasa takwararta jam'iyyar APC a zaɓen cike gurbi na ɗan majalisar dokokin jihar Delta, wanda INEC ta gudanar.
Bayan korar Sabo Nanono daga mukamin ministan noma, tuni aka fara samun bayanai game da wadanda shugaba Buhari zai nada a matsayin wanda zai maye gurbinsa.
Akwai yarjejeniya a fagen siyasar Najeriya cewa babu wani shugaba ko gwamna da zai iya yin tazarce a karo na uku duk da cewar ba a fayyace ba kundin mulki.
Siyasa
Samu kari