Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya mayar da martani kan tattaunawar da aka yi kwanan nan kan zaben 2023, yana mai cewa ya yi wuri a tattauna shugabancin Ibo.
Bayan taron da gwamnonin PDP suka gudanar ranar Laraba, Aminu Tambuwal, ya bayyana cewa sun shirya zasu lallasa jam'iyyar APC su ceto Najeriya daga hannun APC.
Cif Ben Adaji, jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya gargadi jam'iyyar game da tursasa 'yan takara da shugabannin jam'iyyar gabanin zaben 2023.
Tsofaffin gwamnoni a jam'iyyar PDP suna saka kansu a ofisoshi daban-daban wadanda za a baje kolinsu a babban taron jam'iyyar da aka shirya ranar 31 ga Oktoba.
Wasu tsofaffin Gwamnonin Sokoto da Zamfara sun je wajen Bola Tinubu kasar Ingila. Wannan karo Asiwaju Tinubu ya dauki hoto ba tare da an ga ya dogara sanda ba.
Jami’an ‘Yan Sanda sun cafke Shugaban Jam’iyyar APC a jihar Enugu, Dr. Ben Nwoye. Daga baya jami’an tsaro sun fito da Nwoye, ya fadi wanda ya sa aka kama shi.
Tsohon ‘dan takarar Shugaban kasa, Gbenga Olawepo-Hashim ya samu matsayi a reshen APC. Olawepo-Hashim yana cikin wadanda suka nemi kujerar shugaban kasa a 2019.
Zabukan shugabanni suna neman jawo sabani da rikici iri-iri su shanye jam'iyyar APC. Jaridar This Day ta tattara rahoton irin sabanin da aka gani a jihohi 16.
Alex Kadiri yace sam bai kamata ‘Dan siyasan Arewa maso tsakiya ya zama Shugaan kasa ba. Kadiri ya cire ‘Yan Arewa ta tsakiya daga wadanda za su samu mulki.
Siyasa
Samu kari