Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
A makon nan PDP ta yi babban rashi a jihar Imo, mai magana da yawunta ya koma jam’iyyar APC. Ambrose Nwaogwugwu ya bayyana wa Duniya cewa Nwadike ya bar PDP.
Babu mamaki ‘Dan Arewa zai rike wa PDP tuta a babban zaben 2023. Prince Oyinlola zai gwabza da Ayo Fayose, Jimi Agbaje da Bode George wajen zama Shugaban PDP
Wasu ‘ya ‘yan jam’iyya suna kai APC kotu duk an ce ayi sulhun cikin gida. Daga yanzu uwar APC za ta hukunta wadanda duk suke kai karar Jam’iyya gaban Alkali.
Goodluck Ebele Jonathan, Tsohon shugaban Nigeria ya musanta cewa ya koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasar, SaharaReporters ta ruwaito
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta tsige Mohammed Inuwa, shugaban masu rinjaye na majalisar, An tsige Inuwa, mai wakiltar mazabar Doka/Gabasawa a ranar Laraba
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ya rantsar da sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Za ku ji mutanen da ‘Yan kabilar Ibo za su iya tsaida wa takarar Shugaban kasa a zaben 2023. A cikin jerin sunayen da aka kawo akwai Ministoci da Sanatoci.
Wasu matasa'yan kabilar Ibo da ke zaune a jihar Legas a ranar Litinin, 13 ga watan Satumba, sun fara kamun kafa ga masu son tsayawa takara daga jihohin Ibo.
Wani tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Yobe, Audu Babale, tare da ɗumbin magoya bayansa sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC) mai mulki
Siyasa
Samu kari