Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
A labarin nan, za a ji cewa magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun fara shirin tallata manufar iyayen gidansu gabanin zaben fitar da gwani a ADC.
Olujonwo, dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya nemi a goyi bayan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo (SAN) don ya tsaya takarar
Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong ya bukaci ‘yan Najeriya su zabi shugabanni masu tsoron Allah da girmama jama’a don su wakilce su a ofisoshin gwamnati, The Gu
Fiye da malaman addinai na Kirista da musulunci sun taru a Abuja ranar Juma’a suna nuna goyon baya ga gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello don ya zama shugaban kasa
Matasan arewa karkashin kungiyar Arewa Youth Assembly, sun yi kira ga fitattun yan kasuwa a kasar su fito su ceci kasar ta hanyar yin takarar shugabancin kasa a
A yau, mun tattaro lokutan da Atiku Abubakar ya nemi kujerar shugaban kasar Najeriya a babban zabe ko zaben fitar da gwani, ko akalla ya yi niyyar neman mulki.
Wani jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Edo, Barista Kenneth Imasuangbon ya goyi bayan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya zama dan ta
Mataimakin shugaban kungiyar kamfen din Atiku a arewa maso gabas, Mohammed Abdul Babangida, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki tare da magoya bayansa.
Sani Musa ya yi alkawarin magance rikicin cikin gida idan har ya yi nasarar zama shugaban jam’iyya. Musa ya bayyana irin dabarun da zai zo da shi muddin ya dace
Gwamnan Legas ya fito yana marawa Bola Tinubu baya ya karbi mulkin Najeriya. Kungiyarsu ra na kokarin ganin an tara mabiya akalla 1500 da za su taya Tinubu yaki
Siyasa
Samu kari