Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Rochas Okorocha ya na goyon bayan Gwamnonin kudu, ya nemi mulki ya bar Arewa. Sannan Tsohon Gwamnan ya fada wa Gwamnatin Buhari abin da ya dace tayi wa IPOB.
Abdullahi Ganduje yace duk wanda ya iya allonsa, ya wanke a zaben 2023 domin bai tsaida magaji ba. Gwamna yace masu neman takara a Jam’iyyar APC sun cancanta.
Kungiyar Progressive Consolidation Group ta je Nasarawa, tana yi wa Osinbajo yaki. Gwamnatin Nasarawa tana goyon bayan Progressive Consolidation Group a 2023.
Sanata Rochas Okorocha na jihar Imo ya bayyana yadda son hada kan Najeriya ke saka shi cikin tashin hankali. Ya shawarci mata da su shiga harkar siyasa sosai.
Jam'iyyar APC ta lissafo wa Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode tarin sharuddan da tace wajibi ne ya bi don ta amince da shi dari bisa dari.
Femi Fani-Kayode ya sake ziyartar wani Ministan Buhari a ranar Lahadi. Sanata George Akume ya shirya wa Fani-Kayode liyafa bayan barinsa Jam’iyyar PDP zuwa APC.
Jam'iyyar APC ta ba mambobinta hakuri kan karbar Kayode zuwa cikinta. Jam'iyyar ta shugaba Buhari ya yafe wa Kayode don haka ne ma aka hada masa liyafar shiga.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Ribas, Chief Ogbonna Nwuke, ya mika takardar murabus daga mukaminsa ga shugabannin APC.
Ganin ana jita-jitar Goodluck Jonathan zai bar Jam’iyyar PDP. Shugaban PGF ya ba Jonathan shawara a kan sauya-sheka zuwa APC, yace zai tafka caca da barin PDP.
Siyasa
Samu kari