Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Tsohon gwamnan jihar Kwara kuma tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya yi kira ga matasa da su farka daga baccin da suke a babban zaɓen 2023.
Tsofaffin 'yan majalisar wakilai uku, ciki har da tsohon kakakin jam'iyyar All Progressives Congress na jihar River, Ogbonna Nwuke sun sauya sheka zuwa PDP.
Wani ‘Dan takara ya samu nasara a kan PDP, Alkali yace a dawo masa da Naira miliyan 4.5 da ya biya. Kotu ta ce Jam’iyyar PDP ta maida wa C. Maduekwe kudin fam.
PDP ta ba Arewa kujerar Shugaban Jam’iyya, watakila a kai takarar Shugaban kasa zuwa Kudu. Maganar za ta je gaban majalisar koli ta NEC kafin ta zama doka.
Nyesom Wike ya gabatar da lacca a makarantar National Institute for Security Studies a kan batun tsaro. Wike ya nunagoyon masu kiran mulki ya koma kudu a 2023.
Fasto Prize F. Aluko na cocin GROM ya yi hasashen cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan zai dawo kan mulki a matsayin shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamnonin da aka zaɓa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, sun kaɗa kuri'ar amincewa yankin arewa ya fitar da shugaban jam'iyyar hamayya PDP na gaba a taron su.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi amfani da na’urar watsa sakamakon zabe a cikin kudirin dokar zabe.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El- Rufa'i, ya maida martani ga gwamnonin kudu, yace ba wanda ya isa ya tilasta wa arewa ta baiwa ɗan kudu mulki a zaɓen 2023.
Siyasa
Samu kari