Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Kungiyar Ibo tace PDP za tayi mutuwar da ba za ta farfado ba idan aka hana Kudu takara. Kakaki Ohanaeze Ndigbo yace PDP ta mutu muddin tayi wannan kuskuren.
Gwamnan jihar Kwara ya rusa wani katafaren ginin da aka yi aka sanya wa sunan mahaifin tsohon shugaban majalisar dattijai a Najeriya Abubakar Bukola Saraki.
Ana sa rai shugaban jam’iyyar PDP zai fito daga yankin Kudu maso yamma. Kallo na iya zama tsakanin irinsu Ayo Fayose da Prince Olagunsoye Oyinlola gangamin 2021
Wasu Sanatocin jam’iyyar PDP suna so a bar kofar takarar Shugaban kasa a bude. ‘Yan majalisa sun bijiro da shawara cewa a kyale kowa ya nemi tutan PDP a 2023.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ta yanke hukuncin tsige ɗaya daga cikin yan majalisun tarayya dake wakiltar jihar.
Za a ji wasu Masoya suna yi wa Yemi Osinbajo yakin 2023 tun a yanzu. Magoya bayan Osinbajo suna so ya yi takarar shugaban kasa har Hotuna sun cika gari Osogbo.
Abuja - Ɗan majalisar tarayya daga jihar Benuwai, ya bayyana sauya shekarsa daga Labour Party, zuwa jam'iyyar APC mai mulki a zaman majalisa na yau Talata.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun sanar da cewa an shirya wani muhimmin taro a ranar Laraba, 29 ga Satumba, a Abuja don tattaunawa kan batutuwa da dama na gaggawa.
Siyasa
Samu kari