Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
A ranar Laraba, 6 ga watan Oktoba 'yan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar dokokin jihar Anambra sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Tinubu yana da manyan abokai yan arewa da dama kuma waɗanda za a iya shigar da su cikin tawagarsa sannan a samu riba da su idan ya shiga takarar shugaban kasa.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana fafutukar masu neman Biyafara a matsayin hauka, yana mai cewa mafi yawan masu fada aji a yankin ba sa son shi.
Tsohon ministan ayyuka a tarayyan Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa nan da yan kwanaki za'a ƙaddamar da tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a jihar Legas
Magoya baya sun fara baza fastocin takarar jigon APC Bola Tinubu a yankin Legas. An ga wasu hotunan Tinubu a yankunan Ikorodu, Ikotun da unguwannin Igando.
Tsohon Mai magana da yawun Shugaban kasa zai tsaya takara a 2023. Doyin Okupe yace Talaka zai ji dadi idan ya samu mulki, ya yi alkawarin samar da 30, 000mw.
Sarakunan Legas suna so tsohon Gwamna Tinubu ya nemi kujerar Shugaban kasa. Mai martaba Lasisi Gbadamosi wanda shi ne Onigando na kasar Igando ya fadi wannan.
Shugaban matasan jam'iyyar APC reshen jihar Kaduna,Aliyu Bello, yace ya zama wajibi PDP ta bar kofar neman takarar shugaban ƙasa a buɗe ga kowa a zaɓen 2023.
Sule Lamido ya yi tir da matsayar da gwamnonin yankin Kudu suka dauka kan 2023. ‘Dan siyasar yake cewa ba za a kai mulki Kudu saboda san ran wasu gwamnoni ba.
Siyasa
Samu kari