Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana a wani faifan bidiyon da TVC ta yada, inda yake bayyana kadan daga abu mara dadi da tsohon gwamnan Anambr
Mai magana da yawun kwamitin kamfen din jam'iyyar PDP a gangamin zaben shugaban kasa na 2023, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, wasu mambobin majalisar PDP.
Manyan yan takarar shugaban ƙasa biyu da ake hasashen fafatawa zata fi zafi tsakaninsu a 2023, Atiku Na PDP da Bola Tinubu na APC sun haɗu a filin jirgin sama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba da irin ayyukan da gwamnatinsa ta yi masu tasiri a bangarori daban-daban na kasar nan, jaridar TheCable ta ruwaito...
Hakeem Baba Ahmad ya yi martani bayan 'Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya aikawa kwamitin hadakar Arewa doguwar wasika, yana mai zarginta da son kai
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Atiku Abubakar ya saka masa kan karamcin da ya masa a 2007.
An samu barkewar tashin hankali a Ranches Bees Stadium, Kaduna, wurin da aka shirya gangamin taron Atiku Abubakar yayin da wasu yan daba suka fatmaki mutane.
Kungiyar kabilar Inyamurai ta Ohanaeze ta yi kira ga dan takarar shugaban kasan jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da ya nemi afuwar Inyamurai da sauran al'ummarsu.
An yi hayaniya a filin wasanni na Rances Bees da ke Kaduna, wurin da aka yi taron dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, yayin da wasu da ake zargin
Siyasa
Samu kari