Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Wani ɗan gwagwarmaya ya ja kunnen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, kan yayi taka tsan-tsan da gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci yan Najeriya da su karbi sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu.
Gwamnatin jihar Ogun ta musanta rahoton garabasa da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa zai baiwa duk wanda ya jefa masa kuri'a, ya ce babu hannunsa a ciki.
A sakonsa na taya murna zuwa ga Bola Tinubu, shugaban Afenifere, Pa Fasoranti, ya bukaci zababben shugaban kasar da ya kula sosai wajen haka kan kasar Najeriya.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Osun ta karyata rahoton da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamna Ademola Adeleke ya gama shirin tattara kayansa zau koma APC.
Gwamnoni masu ci yanzu waɗanda suke kan mulki karo na biyu sun nemi kujerar sanatoci a jihohin su. Sai dai gwamnoni biyu ne kawai suka samu nasara a zaɓen.
Za a samu jerin Sanatoci da Za a tantsar a Majalisar daga Abuja da Jihohi 36. Babu cikakken sakamakon Enugu, Imo, Taraba, Yobe, Borno, Kebbi, Zamfara, da Filato
Yayin da ake shirye-shirye zuwa zaɓen gwamnoni da mambobin majlisar jihohi a Najeriya, hadimin gwamna Umahi na jihar Ebonyi ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP.
Wata kungiyar haɗa kan kasa da zaman lafiya mai dorewa ta roki hukumar zabe mai zaman kata ta ƙasa INEC ta bayyana abinda ya sa bata dora sakamako a Firtal ba.
Siyasa
Samu kari