Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Mata 7 cikin Sanatoci 109 da ke Majalisar Dattawan kasar nan
Mata 7 cikin Sanatoci 109 da ke Majalisar Dattawan kasar nan
daga  Muhammad Malumfashi

Stella Oduah, Fatimat Rasaki, Rose Okoji Oko da Binta Garba su na cikin Matan da ke Majalisar Dattawa, Kwanaki dai aka tsige Uche Ekwunife, Sanata Monsurat Jumoke Sunmonu ta Jihar Oyo ta tsakiya ce cikon jerin Matan da ke Majalisa