Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Mun ji cewa baraka ta shigo cikin Kungiyar CAN saboda Shugaba Buhari. Ana dai zargin cewa shugaban Kungiyar CAN da ‘Yan Majalisar sa sun karbi kudi a hannun Shugaban kasa wanda daga baya aka ce an gano sam ba gaskiya bane.
Farfesa Yemi Osinbajo yace aikin Mataimakin Shugaban kasa sam ba wasa bane inda yace yanzu duk furfura ta cika kan sa saboda mukamin da na ke rikewa. Osinbajo yace aikin sa da Buhari kuma yana bukatar hakuri ainun.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Ahmed Adamu Mua'au ya ziyarci garin Bauchi bayan ya shafe shekaru uku bai ziyarci jihar ba. Mu'azu ya shigo Najeriya a ranar Laraba domin hallartar auren diyarsa wanda aka gudanar ranar Asabar a garin
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, sanata Shehu Sani, ya yi jinjina ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa fadin gaskiyar halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yayin da ake daf da gudanar da zabuk
Shugaban jam'iyyar Social Democratic Party, SDP ya ce jam'iyyar ba za ta nuna fifiko ga kowanne dan takarar ba a shari'ar da aka gwabzawa tsakanin Farfesa Jerry Gana da tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, Donald Duke a kan kujerar
A shekarar 2015 ne shugaba Buhari ya samu nasarar kayar da gwamnatin PDP karkashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Gabanin zaben shekarar 2015, Buhari ya yi yakin neman zabe ne da muhimman abubuwa 3; tsaro, yaki da cin han
Atiku Abubakar yace shugaban kasa Muhammadu Buhari da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba za su cika alkawarin da suka daukarma kudu maso gabas na samar da shugaban kasa a 2023 idan suka marawa Buhari baya a shekarar 2019
Fitattun jarumai a fanni daban-daban da manyan 'yan kasuwa da 'yan siyasa sun halarci taron kamfen din shugaba Buhari mai taken 'Together Nigeria' da ya kaddamar ranar Laraba. Wata kungiyar magoya shugaba Buhari (Buhari support
Mun samu rahoton cewa, jam'iyyar SDP Social Democratic Party, ta sauya abokin takarar kujerar shugaban kasa na zaben 2019, Dakta Muhammad Junaida, inda ta dauko Mista Shehu Musa Gaban, wanda ya kasance sakataren jam'iyyar na kasa.
Siyasa
Samu kari