Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya gaza gaza alkawurran da ya yiwa 'yan Najeriya gabanin hawarsa kan mulki. Atiku ya yi wannan furucin ne a ran
A shekarar 2013, tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yerima ya auro mata daga kasar Misra wadda a lokacin wasu kafafen watsa labarai suka ce wai shekarun ta 13 da haihuwa. Sai dai a hirar da Yerima ya yi da Daily Trust
A yau, Talata, 18 ga wata Disamba ne kasar Nijar ta yi bukukuwan cika shekaru 60 da zama Jamhuriya (samun 'yancin kai). An gudanar da shagalin biki a garin Zinder da Damagaram kuma ya samu halartar manyan baki daga kasashen Afrika
A yau, Talata, ne wata kotun daukaka kara dake zamanta a Ibadan, jihar Oyo, ta kwace takarar gwamnan jihar Ogun daga hannun Sanata Buruji Kashamu tare da rushe dukkan 'yan takarar da tsagin shugabancin jam'iyyar karkashin jagoranc
Wannan dai shine karo na hudu da Atiku Abubakar ke neman shugabancin kasar nan, ya nema a PDP, sannan ACN, sai a PDP, sai APC, sannan ya dawo PDP. Yanzu yana da shekaru akalla 70 a duniya, kuma shi ya kawo su El-Rufai da Nuhu Rib
Wani babban Lauya ya bayyana abin da ya sa Jonathan ya mikawa Buhari mulki. Femi Falana yace tsoron zuwa gaban Kotun Duniya ya sa Jonathan ya sauka daga karagar mulki kuma yana tsoron Buhari zai iya yin taurin kai a 2019.
Za ku ji cewa Hukumar INEC za ta hada kai da Magu da Hukumar EFCC saboda zaben 2019. Hukumomin EFCC da ICPC masu yaki da barayi a Najeriya sun ce za su idanu a zaben 2019. INEC tace za tayi gaskiya a zaben da za ta shirya a 2019.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya yi matukar mamakin ganin tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawan, a fadar shugaban kasa bayan an sallame shi daga aiki bisa zarg
An dade ana cece-kuce kan cewar tunda shugaba Buhari ya mulki ya mance da yankin da yafi yi masa ruwan kuri'u a zaben shekarar 2015. Sai dai hadiman gwamnatin Buhari sun sha musanta wannan zargi tare da bayyana cewar babu wata jih
Siyasa
Samu kari