Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Shugaba Buhari ya caccaki masu yi masa lakabi da Baba Go-Slow
Shugaba Buhari ya caccaki masu yi masa lakabi da Baba Go-Slow
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa Shugaba Buhari ya caccaki masu yi masa lakabi da Baba Go-Slow domin kuwa ana kiran sa Baba Go-Slow. Ana yawan yi wa shugaban kasar saboda tafiyar hawainiyar da Gwamnatin sa ta ke yi wajen maganin barayi.

Wani rikakken ‘Dan Boko da ake ji da shi a Arewa ya rasu
Wani rikakken ‘Dan Boko da ake ji da shi a Arewa ya rasu
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji labari cewa Alhaji Sanda Kaita ya rasu a Ranar Talatar nan watau 25 ga Watan Disamban 2018 yana mai shekara fiye da 80. Kaita ya cika ne cikin dare, da ke cikin Unguwar Filin Samji da ke Garin Katsina a Jihar Katsina.

Hausawa mazauna Legas sun yiwa Osinbajo albishir
Breaking
Hausawa mazauna Legas sun yiwa Osinbajo albishir
daga  Mudathir Ishaq

A cigaba da yakin neman zabe shekarar 2019 da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ke yi gida-gida, ya ziyarci Alhaji Musa Dogonkadai, sarkin kabilar Hausawa mazauna Agege a garin Legas. Yayin ziyarar ta Osinbajo, kabi

Zauren Kannywood: Matan da su ka fi kowa kyau a wasan Hausa
Zauren Kannywood: Matan da su ka fi kowa kyau a wasan Hausa
daga  Muhammad Malumfashi

Nairaland ta leka zauren Kannywood inda ta kawo jerin tarin kyawawan matan da ke cikin harkar wasan kwaikwayon Hausa. Daga cikin wadannan ‘Yan mata da ake ji da su akwai Hadiza Gabon, Nafisa Abdullahi da sauran su.