Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Abubuwan da ya kamata ku sani game da marigayi Shehu Shagari
Abubuwan da ya kamata ku sani game da marigayi Shehu Shagari
daga  Mudathir Ishaq

Shagari ya fara karatun kur'ani tun yana dan shekara hudu, kuma daga bisani ya je makarantar Elimentari dake garin Yabo kusa da kauyen Shagari, daga nan kuma ya tafi makarantar Middle a Sokoto, daga nan kuma ya je kwalejin Kaduna.

Zaben 2019: Gwamna Masari zai kaddamar da kamfen dinsa a gobe
Zaben 2019: Gwamna Masari zai kaddamar da kamfen dinsa a gobe
daga  Mudathir Ishaq

Gwamna Aminu Bello Masari zai kaddamar da kamfen dinsa na sake neman kujerar gwamna a karo na biyu a karamar hukumar Funtua da ke jihar Katsina. Shugaban kungiyar kamfen din Masari ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Za mu kawo wa Buhari kuri’u miliyan 20 – Miyetti Allah
Za mu kawo wa Buhari kuri’u miliyan 20 – Miyetti Allah
daga  Aisha Musa

Kungiyar makiyayan Miyetti Allah ta bayar da tabbacin kawo wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kuri’u miliyan 20 a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa, Alhaji Muhammadu Kirowa, yayi wannan alkawarin a wajen taron kungiyar.