Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Nasiru Yusuf Gawuna da Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq sun gana da Rabiu Kwankwaso a Abuja a wata tawaga. Mai magana da yawun gwamnan Kano ya yi magana kan ziyarar.
A cigaba da zazzafar adawa dake tsakaninsu, ministan yada labarai na kasa, Lai Mohammed, ya karyata ikirarin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a kan cewar ya bayar da gudunmawa miliyan N5m ga wadanda suka yi asara yayin
Kungiyar matasan Arewa, ta bayyana cewa ta kaddamar da dan takarar jam’iyyar All Progressive Congress (APC), Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2019 domin ta yaba ma kokarin da yayi.
-Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa duk wanda aka kama yana karban rashawa zai fuskanci hukunci. Ya kuma yi kira ga shugabannin jiha da gwamnati da su bashi hadin kai wajen kama masu satar kudin kasa zuwa waje.
Wani Malamin addinin musulunci ya bayyana wanda zai lashe zaben 2019. Babban Limamin na Shafaudeen in Islam worldwide yace PDP za ta ba Atiku kunya. Shehin Malamin ya gargadi masu neman tada fitina su da su tuba.
Gamayyar jam’iyyun hadin gwiwa ta Coalition of United Political Parties (CUPP) ta bukaci ayi wa dukkanin yan takarar shugaban kasa a zaben 2019 ciki harda shugaban kasa Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar gwajin hankali.
'Yan takaran PDP sun za su hada kai domin tika Buhari da kasa a Filato. Janar J. Useini wanda shi ne ‘Dan takaran PDP a Filato yace Buhari zai ga abin mamaki a 2019. Janar din yace kan su daya da Atiku wajen ganin Buhari ya fadi.
Za ku ji dalilin da ya sa fadar shugaban kasa tayi maza ta cire sunan Attajirin nan da ake shi watau watau Aliko Dangote daga cikin kwamitin yakin neman zaben Buhari. Rahotanni sun zo mana ne daga bakin jam’iyyar hamayya.
Za ku ji APC na daf da dauke wani babban ‘Dan siyasan PDP a Nasarawa inda wani babban jigo a jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa, Sanata Solomon Ewuga, yana daf da tserewa daga PDP ya koma jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Kamar yadda ku ka bukata, mun leka harkar wasanni inda mu ka kawo maku labarin gasar Firimiya na Ingila na wannan makon. A jiya Asabar an buga wasanni 5. Babban wasan da aka buga shi ne tsakanin kungiyar Arsenal da Liverpool.
Siyasa
Samu kari